DAIDAITO TSAKANIN FALSAFA DA ADDINI Books

₦300
Added
Jan 4, 2018
Views
48
Rating
1 Star2 Stars3 Stars4 Stars5 Stars
Loading...
DESCRIPTION
Follow
( 0 Followers )
X

Follow

E-mail : *

Babu wani musulmi a tarihi da ya bada gudunmuwa a fannin falsafanci irin Ibn Rushidi wanda turawa su ka fi sani da Averroes. Haka nan ba wanda rubuce-rubucensa su ka yi tasiri a kan ci gaban ilimia turai kamarsa. Amma abin takaici akasarin malaman musulunci a suna kawai su ka san shi kuma ya yi littafai sama da sittin a fannonin ilimi kama daga likitanci, fikihu, tafsir, ilimin sararin samaniya, falsafanci da sauransu. Wannan dalili ya sa na fassara wannan littafi wanda ya kalubalanci masu inkari game da ilimin falsafanci.

FEATURES

LEAVE MESSAGE TO AUTHOR

Human Test: Find the X     1 + 9 =

@ 2017 - Ekasuwa .